SiyasaFicewar Gwamna Abba daga NNPP ta girgiza siyasar KanoTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda01/29/2026January 29, 2026Siyasar Kano ta shiga sabon salo bayan sauyin sheka da ya girgiza taswirar jam’iyyun jihar. Ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ta tayar da kura, tare da rarrabuwa tsakanin 'yan Kwankwasiyyahttps://p.dw.com/p/57gi6Talla