You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
EFCC
EFCC hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ana tuhumar tsohon hafsan Najeriya da cin hanci
Wata kotu a Najeriya ta fara tuhumar tsohon hafasan sojojin kasar abisa cin amanar kasa da cin hanci
Shirin yamma na DW na 07.01.2016
Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi rahotanni wanda a ciki har da batun kama wani Bajamushe da hukumar EFCC ta yi bisa zarginsa da hannu kan badakalar nan ta sayen makamai a Najeriya.
EFCC a Najeriya ta gurfanar da Sambo Dasuki a kotu
An fara tuhumar Sambo Dasuki kan cin hanci da karbar rashawa lokacin tshuwar gwamnatin Shugaba Goodluck Jonathan.
Yaki da halasta kudadan haramu a Najeriya
An gurfanar da shugaban hukumar DAAR communication ta Najeriya a gaban kuliya.
Yaki da halasta kudadan haramu a Najeriya
Hukumar EFCC mai yaki da halasta kudadan haramu ta gurfanar da Raymond Dokpesi da ke a matsayin tsohon shugaban kamfanin labarai na DAAR a Najeriya.
Mahawara kan kamen 'yan PDP a badakalar makamai
A Najeriya kasa da 'yan awayoyi da kamen wasu 'ya'yan jam’iyyar PDP ta adawa a bisa zargin hannu a cikin badakala ta makamai, mahawara ta kaure a tsakanin masu tunanin an yi dai-dai da kuma masu kallon akasin haka.
Yunkurin magance cin hanci a Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dukufa wajen kawar da cin hanci inda ya girka kwamiti da ba shi shawara kan haka
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Wani buri hukumar EFCC take son cimma a aiyukanta?
Saurari shirin rana na 10 ga watan Yuli 2015
Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi ra'ayoyin 'yan Najeriya kan kame-kamen tsaffin gwamnoni da EFCC ke yi karkashin gwamnati Muhammadu Buhari da sunan yaki da cin hanci da karbar rashawa.
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Kotu ta aike da tsohon gwamnan jihar Jigawa kurkuku
Alhaji Sule Lamido zai zauna gidan wakafi zuwa 28 ga watan Satumba.
Tsohon gwamnan Adamawa ya gurafana kotu
Ana zargin Nyako da laifin rashawa
Majalisar dokokin Najeriya ta sa hukumar EFCC a gaba
Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci gudanar da bincike kan duk kaddarorin da hukumar yaƙi da cin hanci ta EFCC, ta ƙwato tun da aka kafa ta.
Banbanci tsakanin EFCC da ICPC
Yaƙi da halatta kuɗin haramun hurumin EFCC ne yayin da ICPC kuma ke da alhakin kula da laifukan da suka shafi cin hanci da rashawa.
Yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya
Duk da iƙirarin da gwamnatin Najeriya ke yi na ɓullo da dokoki ƙwaƙƙwara na yaƙar cin hanci da rashawa, Amurika ta ce kwalliya ba ta biya kuɗin sabulu ba.
An kori shugabar hukumar EFCC
Gwamanatin Tarrayar Najeriya ta sanar da salamar shugabar hukumar yaƙi da yi wa arzikin ƙasar ta'ananti ba tare da baiyana wasu dalilai ba
An kori shugabar hukumar EFCC Farida Waziri
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kori shugabar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC Farida Wazri.
Buƙatar yin kwaskwarima ga hukumar EFCC
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana buƙatar gwamnati ta gudanar da kwaskwarima ga hukumar yaƙi da ta´annaci da dukiyar ƙasa ta hanyar naɗa tsofan alƙali a matsayin shugaban EFCC
EFCC ta gurfanar da Dick Cheney a gaban Ƙuliya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Amurka na fuskatar zargin cin hanci da rashawa
An sallami shugaban hukumar EFCC
Shariar EFCC a Nigeria
Hukumar EFCC ta cafke wasu tsoffin gwamnoni 2 a Najeriya
EFCC na zargin bankunan Faransa da zama wurin jibge kudaden Nigeria
Hukumar EFCC ta Najeriya ta fara binciken wasu ’yan majalisar ƙasar saboda tuhumarsu da ake yi na karɓar cin hanci da rashawa.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 3
Shafi na gaba