Dan Mozambik mai taimaka wa ′yan gudun hijira a Jamus | Himma dai Matasa | DW | 07.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Dan Mozambik mai taimaka wa 'yan gudun hijira a Jamus

Dan Mozambik Avelino João yana amfani da shekaru 30 na sanin Jamus domin bai wa baki da 'yan gudun hijira shawara a wata majami'a ta garin Suhl. Yana taimakon mutanen da tambaboyin da suka shafi ka'idojin kasar.

A dubi bidiyo 03:18
Now live
mintuna 03:18