CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar | Zamantakewa | DW | 11.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar

An kammala gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka ajin 'yan kasa da shekaru 20 yayin da CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar na hana ta shiga gasar zakarun nahiyar.

A Labarin Wasannin, za a ji Jamhuriyar Nijar ta yi ban kwana da gasar kwallon kafa ta Afirka ta 'yan kasa da shekaru 20 da ta shirya da kuma yadda hukumar kwallon kafa ta Afirka ta yi amai ta lashe dangane da dakatar da kungiyar Al-Ismaily ta Masar da ta yi daga gasar zakarun nahiyar.

Sauti da bidiyo akan labarin