Bayern Munich: Shugaba Uli Hoeness ya yi murabus | Duka rahotanni | DW | 18.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bayern Munich: Shugaba Uli Hoeness ya yi murabus

Kimanin shekaru 50 bayan da ya fara yin wasa a kungiyar, aikin Uli Hoeness a Bayern Munich ya zo karshe. Shugaban ya ce ba zai tsaya takarar sabon wa'adi a kungiyar da ta fi kowace lashe kofuna a Jamus.