Angela Merkel: Shekaru 15 a matsayin shugabar gwamnati | Duka rahotanni | DW | 22.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Angela Merkel: Shekaru 15 a matsayin shugabar gwamnati

Tun a 2005 Angela Merkel ta hau mulki. Ga wasu daga cikin muhimman lokutan mulkin ta mai dogon zamani da ya kawo gagarumin sauyi a kasar baki daya.