1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku (27.04.2019)

Suleiman Babayo MNA
April 29, 2019

Shirin ya ba da takaitaccen tarihin Daular Gobir da su kansu Gobirawa.

https://p.dw.com/p/3HcS7

Daular Gobir kamar yadda tarihi ya nunar ta fara ne daga yankin Abzin, kafin da tafiya ta yi tafiya suka yo kudu har zuwa yankin Zamfara.