Alkalan wasa mata a fagen kwallon kafa na maza | Duka rahotanni | DW | 15.09.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Alkalan wasa mata a fagen kwallon kafa na maza

A karon farko a kakar wasannin Bundesliga na maza na shekarar 2017 an samu alkalin wasa mace ta farko Bibiana Steinhaus. A gaba daya akwai wasu mata hudu a duniya da suka kai irin wannan matsayi.