1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fatali da shirin biyan diyya

Mouhamadou Awal Balarabe
January 23, 2023

Wani babban lauya a kasar Namibiya ya kalubalanci yarjejeniyar da Jamus da kasar suka kulla don ganin an biya diyya a kisan kiyashin da aka yi wa 'yan kabilar Herero da Nama.

https://p.dw.com/p/4MaaR