Abu Namu: Rayuwar mata da yara | Zamantakewa | DW | 22.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Abu Namu: Rayuwar mata da yara

Shirin ya yi nazari nazari kan halin da mata da ke zuwa aikatau kasar Saudiyya daga kasashen Afirka musamman Najeriya da Nijar ke tsintar kansu. A kwai dai tarin kalubale, kama daga matsalar bautarwa da azabtarwa kai har ma da cin zarafi ta hanyar fyade.

Saurari sauti 09:45