1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanen bakar fata a litattafan aikin likita

February 16, 2022

Ba a yawan ganin bakar fata a cikin littattafan aikin likita, lamarin da ke iya sa likitoci yin kuskuren tantance yanayi ko cututtukan fata. Amma yunkurin wani matashin dan Najeriya mai zane ya canza abin da ya shafi fatar bakaken mutane a duk fadin duniya.

https://p.dw.com/p/478HS