Zabuka na kara karatowa a Najeriya cikin rashin tabbas
Muntaqa AhiwaFebruary 5, 2015
Yayin da al'umar Najeriya suka zaku da su kada kuri'u a zabukan gama gari dake tafe a kasar, wasu na kiraye kirayen dage zabukan saboda dalilai mabambanta.
https://p.dw.com/p/1EW0W
Talla
Manyan jam'iyyun siyasa a tarayyar Najeriya sun sa azama dangane da halin da zabe zai gudana a kasar.