Zaben Jamus na 2021: Kawancen jam′iyyu | Duka rahotanni | DW | 21.09.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Zaben Jamus na 2021: Kawancen jam'iyyu

Kuri'un jin ra'ayoyin jama'a sun nuna cewa babu kawancen jam'iyyu biyu da zai yi nasarar samun rinjaye bayan babban zaben ranar 26 ga watan Satumba. Ga takaitaccen bayani.