Yajin aikin likitoci kalubale a Najeriya | Zamantakewa | DW | 07.09.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yajin aikin likitoci kalubale a Najeriya

Likitoci da ke samun horon kwarewa a asibiotocin koyarwa a Najeriya shiga yajin aikinsu ya haifar da koma baya a fannin na lafiya da sanya marasa lafiya shiga yanayi mai rintsi a rayuwa.

  

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin