1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsawaita wa'adin zaman sojojin Jamus a Mali

Shehu UsmanFebruary 20, 2014

Bisa ga dukkan alamu hukumomi a Jamus, sun gamsu da aikin da sojojin kasar ke yi na bada horo wa rundunar sojan kasar Mali, wanda ke gudana bisa jagorancin ƙungiyar EU

https://p.dw.com/p/1BD2p