Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin amsoshin Tarihnin Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa tsohon gwamnan jihar Kaduna a zamanin mulkin Jamhuriya ta biyu a Najeriya
A yayin da ake ci gaba da shirin rantsar da sabuwar gwamnati a Tarayyar Najeriya, kasar na kallon rabuwar da babu irinta tun bayan yakin basasar shekaru sama da 50 da suka gabata.
Cibiyar raya al'adun kasar Jamus ta Goethe ta gudanar da tattaunawa kana muhawarar da ta taso game da makomar kayan tarihi na masarautar Benin da ta fara dawo wa Najeriya da su.
Kamfanin man fetur na tarayyar Najeriya NNPC ya tabbatar da yin kari a kan farashin litar mai a fadin kasar.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 20 daga wani coci da ke kauyen Madallah na karamar hukumar Chikun a jihar Kadunan Najeriya.