1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Kaduna

Kaduna ya kasance fadar gwamnatin arewacin Najeriya tun lokacin mulkin mallaka kuma yanzu Jihar Kaduna tana cikin jihohi 36 na Najeriya.

Har yanzu birnin Kaduna ke daukar makwancin taron gwamnonin jihohin arewacin kasar. Kuma jihar tana da matsayi na musamman kan harkokin ilimi da siyasa musamman na yankin arewacin Najeriya.

Nuna karin rahotanni