Tantama kan tsagaita wuta tsakanin gwamnati da Boko Haram | Siyasa | DW | 23.10.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Tantama kan tsagaita wuta tsakanin gwamnati da Boko Haram

Akwai shakku kan gaskiyar tsagaita wuta saboda yadda ake ci gaba da samun hare-hare

Ana ci gaba da samun hare-hare cikin yankunan arewa maso gabashin Najeriya, duk da ikirarin gwamnatin kasar na sasantawa da kungiyar Boko Haram mai dauke da makamai

DW.COM