1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taikaitaccen tarihin Ursula von der Leyen

Abdourahamane Hassane
July 3, 2019

shugabannin Kungiyar EU sun zabi ministar tsaron Jamus Ursula von der Leyen a matsayin shugabar kungiyar bayan wani zama da suka yi. Mutane da dama dai sun yi mamakin wannan nadi.

https://p.dw.com/p/3LWOu