Taba Ka Lashe
February 22, 2018Talla
Binciken da ya gano sassan wasu kasuwan halitta irin na dan adam da ya shekara sama da dubu 400,000 a duniya, shi ke daukar hankalin jama'a da dalibai masu bincike a wannan gidan tarihi na Neanderthal. Za mu ji alakar halittun Neanderthal da goggon birin da Turawa ke alakantawa da tsatson dan adam.