Taba Ka Lashe: ′Yan Jamus basu damu da mota ba | Zamantakewa | DW | 19.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe: 'Yan Jamus basu damu da mota ba

Shirin Taba Ka Lashe ya gano yadda masu hannu da shuni dama manyan ma'aikata basu damu da mallakar mota ba a kasar Jamus da ke sahun gaba a kera motoci a duniya.

Saurari sauti 09:08

A kasar Jamus, wani bincike ya gano yadda masu hannu da shuni da manyan ma'aikata ya zuwa 'yan kasuwa, basu damu da mallakar motar hawa ba duk da cewa kasar na daya daga cikin kasashen duniya da ke kera motoci. A saurari shirin don jin dalilin yin hakan.