Taba Ka Lashe: 26.02.201402/27/2014February 27, 2014Turkawa a Jamus da jana'iza ta Musuluncihttps://p.dw.com/p/1BH7qTalla Da yawa daga cikin Turkawa 'yan ci-rani da suka kwashe shekaru gommai a Jamus sun fi son a yi musu jana'iza a kasarsu ta asali idan rai ya yi halinsa. Sai dai matasansu ba su da irin wannan ra'ayi.