1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 20.06.2018

June 22, 2018

Ayyukan kungiyoyin agaji da ke samar da tufafi ga marasa galihu a nan Jamus da kuma wasu kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/306nt

Tasirin ayyukan kungiyoyin agaji da ke samar da tufafi ga marasa galihu a nan Jamus da kuma wasu kasashen Afirka. Shirin zai duba yadda irin wannan yunkuri ke tasiri ga rayuwar al'umma.