Taba Ka Lashe: 13.08.201408/14/2014August 14, 2014Gasar sarauniyar shirya abincin gargajiya a Nijarhttps://p.dw.com/p/1CucgTalla A wani mataki na kara raya al'adun gargajiya a Niger tare da janyo hankalin al’uma kan amfani da abincin gargajiya a kowace shekara kungiyar mata 'yan jarida masu amfani da harsunan gida na shirya gasar fidda gwanar iya girkin abinci na gargajiya.