1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 09.04.2014

April 11, 2014

Shekaru 50 na yarjejeniyar dauko baki ma'aikata zuwa Jamus

https://p.dw.com/p/1BgZZ

A tsakiyar watan Maris yarjejeniyar dauko baki ma'aikata daga wasu kasashen Turai zuwa Jamus ta cika shekaru 50. Shirin ya duba rayuwar wasu tsoffin ma'aikata daga kasar Portugal.