Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ko kun san yadda ake bikin al'ada na matsafa a birnin Konni na Jamhuriyar Nijar ke gudana? Ku biyo mu cikin shirin na Taba Ka Lashe
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3aaTM
A Jamhuriyar Nijar har yanzu matsafa magadan gargajiya na rike da wata al'adar da ake kira ''Tarkama'' da ke tattare da mamaki da ke zakulo masu aikata barna daga cikin al'umma, batun da shirin Taba Ka Lashe ya duba.
Bikin nuna al'adun al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air ya ja hankalin al'umma a ciki da wajen kasar Nijar.