Sojojin Faraansa za su fice daga Nijar | Duka rahotanni | DW | 10.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Sojojin Faraansa za su fice daga Nijar

Kasar Faransa na shirin janye dakarunta na soja da ke Jamhuriyar Nijar, inda za ta mayar da su zuwa kasashen Mali da Burkina Faso da kuma Chadi da ke fama da matsalar tsaro.

Saurari sauti 03:19