Sojin Najeriya sun kashe 'yan Shi'a da dama a Zariya | Zamantakewa | DW | 17.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Sojin Najeriya sun kashe 'yan Shi'a da dama a Zariya

'Yan Shi'a da dama sun mutu wasu sun ji rauni a wani hari da sojojin Najeriya suka kai a cibiyarsu da ke a garin Zariya inda suka lalatata tare da kame jagoransu Shiekh Ibrahim Alzakzaki.

'Yan Shi'a da dama sun mutu wasu sun ji rauni a wani hari da sojojin Najeriya suka kai a cibiyarsu da ke a garin Zaria inda suka lalatata tare da kame jagoransu Shiek Ibrahim Alzakzaki

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin