1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Ibrahim Yaqoub El Zakzaky

An haifi brahim Yaqoub El Zakzaky a garin Zariya a shekarar 1953. A Zariya din ne kuma ya yi karatunsa, kana ya kasance jagoran mabiya Shi'a a Najeriya.

A cikin shekarar 2015 'yan kungiyarsa sun yi rikici da sojojin Najeriya biyo bayan zarginsu da toshe hanya da babban hafsan sojan kasar Tukur Buratai ya shirya bi a Zariya. Wannan ya haifar da kashe-kashe ciki har da 'ya'yansa da kuma rushe cibiyarsu. ta Hussainiya.

Nuna karin rahotanni