Siriya: Jama′a na cikin halin tsaka mai wuya a Idlib | Duka rahotanni | DW | 19.02.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Siriya: Jama'a na cikin halin tsaka mai wuya a Idlib

MDD ta bayyana damuwa kan halin da ake ciki Idilib na Siriya inda yara da dama sun halaka a cikin yakin da ya tilasta wa dubunnan jama'a kaurace wa gidajensu daga birnin da ke zama tungar karshe ta 'yan tawaye.