SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou12/24/2020December 24, 2020A cikin shirin za a ji cewa ana shirye-shiryen bikin kirismeti da suka hada da nadin sabbin manyan limaman cocin Katolika da Paparoma Francis ya yi da ma halin matsi tattalin arziki da ke zama kalubale ga bikin Kirsimetin na bana a Najeriya. https://p.dw.com/p/3nCPlTalla