SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou03/28/2020March 28, 2020A cikin shiri za a ji cewa Gwamnatin Jihar Filato tare da jami'an tsaro sun gayyaci shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala ta kasa domin ya bayar da bahasi, akwai wasu karin shirye-shirye ciki har da Ra'ayin Malamai kan annobar coronavirus.https://p.dw.com/p/3aARCTalla