1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 27, 2019

A cikin shirin za a ji cewa wata arranaga ta barke tsakanin 'yan Shi'a da jami'an tsaro a jihar Sakkwato da ke arewa maso yammacin Najeriya, a yayin da a share daya hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta kasar Najeriya ta sanar da shirin samar da sabon tsarin sayar da tikitin jirgin kasa ta hanyar yanar gizo.

https://p.dw.com/p/3VPJp