A cikin shirin za a ji cewa wasu maharan kan teku sun kaddamar da hari kan wasu jiragen ruwa hudu tare da yin garkuwa da 'yan kasashen waje hudu a Libreville babban birnin kasar Gabon. Akwai shirye-shirye masu kayatarwa sai a saurara don jin karin bayani.