SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou12/20/2019December 20, 2019A cikin shirin bayan an saurari labaran duniya za a ji cewa a Najeriya ministan gona Sabo Nanono ya kadamar da wata gona ta bincike da ke koyar da dabarun noma a yankunan da suke fama da kamfan ruwa domin habbaka noman.https://p.dw.com/p/3VAMjTalla