1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 12:12:2017

Ramatu Garba Baba
December 12, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Jamus ta nuna rashin jin dadinta kan kyama da ake nuna wa Yahudawa a lokacin da aka gudanar da zanga-zanga kan matakin da shugaban Amirka ya dauka na amince da birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila.

https://p.dw.com/p/2pFJN