1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 21.2.2020

Ramatu Garba Baba
February 21, 2020

A cikin shirin za a ji yadda luguden wutan sojojin Faransa ya halaka mayakan jihadi 50 a kasar Mali da yanayin alhini a garin Hanau na kasar Jamus bayan harin da yayi sanadiyar mutum 10 da maharin da kuma rahotanni da labarai daga sassan duniya.

https://p.dw.com/p/3Y9uW