1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 21.11.2016

SK2 / S02SNovember 21, 2016

Bayan labaran duniya jigon rahotanni ya kasance kan ba wa dubban matasa aiki a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2T2Pm

Fara ba wa matasa aiki a Najeriya da gurfanar da wani alkali gaban kotu a Abuja bisa zargin cin hanci na daga cikin rahotanin da shirin na yamma ya kunsa. Mun kuma leka Kwango da kasar Iraki a taron cika kwanaki 40 bayan ranar Ashura.