Shirin Yamma 17.09.2018 | Duka rahotanni | DW | 17.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 17.09.2018

Cikin shirin za a ji cewa sojojin ruwa a Libiya, sun ceto wani jirgin ruwa makare da bakin haure a gabar kogi da ke yankin arewacin Afirka. Mutanen duka maza, galibi sun fito ne daga Najeriya.

Saurari sauti 59:59