1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 09.07.2017

July 9, 2017

Masu gadin teku a Libiya, sun ceto wasu da ke kokarin shiga kasashen Turai su sama da 80 a gabar da ke gabashin birnin Tripoli, yayin da wasu bayanai ke cewa akwai wasu akalla 20 da suka bata.

https://p.dw.com/p/2gElx