1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 05.03.2019

Aliyu Abdullahi Imam
March 5, 2019

A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriya, hukuncin wata kotun tarayya kan dan takarar jam'iyyar PDP a Kano, na ci gaba da tada kura a fagen siyasar ciki da wajen jihyar.

https://p.dw.com/p/3EV8P