1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:19.07.2019

Zulaiha Abubakar
July 19, 2019

Jami'an a tsaro a Jamus sun kaiwa wasu mutane da ake zargi da ayyukan ta'addanci samame a rukunin wasu gidaje shida a birnin Duren da kuma wani kango a birnin Kolon bayan da suka samu wani rahoton sirri.

https://p.dw.com/p/3MItb