Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 31.03.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Shirin ya kunshi yaba wa rawar kafofin sada zumunta a arewacin Najeriya. Akwai taimako da kungiyoyi ke kara yi a kudancin Najeriya ga wadanda ke Azumi. A Ghana kamfanonin atamfa ne ke fuskantar bazanar rugujewa saboda karuwar shigar atamfofi daga ketare.