1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 22, 2022

Shirin na kunshe da yadda aka yi jana'izar tsohon dan siyasa a Nijar Sanoussi Tambari Jackou. Akwai yadda mawaka masu tsuma 'yan siyasa ke cin kasuwa a Najeriya. A Kamaru gwamnati ce ta yi garambawul ga manyan sojojin da ke samar da tsaro a yankin kasar mai amfani da Ingilishi.

https://p.dw.com/p/4EV1I