1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 14, 2022

Za a ji yadda aka baza sojoji a Abujar Najeriya saboda halin tsaro da birnin ya shiga na fasa gidan yarin Kuje. A Kamaru kuwa batun karancin man fetir ne ke addabar jama'a, amma gwamnati ta ce akwai abin da take yi a kai. Sai yadda masu hakar zinare a Agadez ke kokawa da kwace musu arzikin da suke samu da kyar.

https://p.dw.com/p/4E6AP