A cikin shirin za a ji cewa Manoma mata a jihar Agadez na Jamhuriyar Nijar na kokawa kan tasirin sauyin yanayi a daidai lokacin da ake taron sauyin yanayi na COP15 a kasar Cote d'ivoire, taro da ke zama irinsa na biyu a nahiyar Afirka. A Najeriya kuwa kabilar Ibo ta yi barazanar kaucewa zaben shekarar badi.