1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

January 10, 2022

Cikin shirin za a ji yadda aka bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka a Jamhuriyar Kamaru. A Najeriya an soma samun rigingimu a Adamawa saboda shirin gwamnati na kirkiro da sabbin gundumomi.

https://p.dw.com/p/45Kmb