An yi zama a Yoben Najeriya domin nazarin rawar da malamai da shugabanni za su taka wajen kawo karshen matsalolin tsaro. Wasu 'yan jihar Zamfara sun yi watsi da batun samar da gidaje ga wadanda 'yan bindiga suka raba ba muhalli. Akwai ma shirin sabuwar gwamnatin Jamus na ci gaba da samar da taimakon raya kasa