1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
FasahaAfirka

Shirin Safe

SK2 / S02SJune 9, 2021

A Jamhuriyar Nijar kwararru kan harkokin wayar sadarwa na kasashe biyar na G5 Sahel ne suka hadu domin duba inda aka kwana dangane da kudrin da aka dauka na kawo sauki a fannin sadarwa tsakanin kasashen.

https://p.dw.com/p/3ucog