1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.02.2019

Yusuf Bala Nayaya
February 28, 2019

A cikin shirin za a ji martanin mata daga Najeriya kan abin da suke muradin ganin Shugaba Buhari ya yi masu a wa'adi na biyu na mulkin kasar. Shugabannin Amirka da Koriya ta Arewa na nuna alamu na fahimta mai sarkakiya.

https://p.dw.com/p/3EEJM